Wata mai rajin kare hakkin hakkin Dan Adam, Barista A’isha Muhammad, ta shawarci gwamnatoci a ko wani mataki su samar wa al’ummar su ababen more rayuwa domin saukaka wa iyaye mata wahal-halun da su ke fuskanta musamman akan ‘ya’yan su.
A’isha Muhammad, ta bada shawarar ce a yayin da take amsa tambayoyin manema labarai a Jalingo babban birnin Jihar Taraba.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #Rayuwa #IngataHarkoki #RayuwarMata
A’isha Muhammad, ta bada shawarar ce a yayin da take amsa tambayoyin manema labarai a Jalingo babban birnin Jihar Taraba.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #Rayuwa #IngataHarkoki #RayuwarMata
More Rayuwa: An Shawarci Gwamnatoci Su Inganta Harkokin Rayuwar Mata newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
2 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 1 Dec 2018 |
No comments:
Post a Comment