Rundunar ‘yan sandar jihar Bauchi ta kama wasu da ake zargi da haddasa tashin hankalin da ya auku kwanan baya a yankin Yelwa, wanda ya yi sanadiyar rasa rayuka da barnata dukiyoyi masu dimbin yawa.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #Fitina #Yansada #Zargi #Kamawa #SamunNasara
Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kamal Datti, ya tabbatar da haka ga manema labarai.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #Fitina #Yansada #Zargi #Kamawa #SamunNasara
Mai Magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kamal Datti, ya tabbatar da haka ga manema labarai.
Samun Nasara: ‘Yan Sanda A Bauchi Sun Kama Wadanda Ake Zargi Da Haddasa Fitina newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
31 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 1 Dec 2018 |
No comments:
Post a Comment