Ministan sufuri Rotimi Amaechi, ya ce ma’aikatar sa bata da wani alaka da kudin aikin titin jirgin kasa da ke shinfidawa a yanzun domin kuwa ana biyan kamfanin da ke aikin ne kai tsaye daga Bankin Exim da ke China.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #MajalisarDattawa #LayinDogo #Sufuri #Kwamiti
Ministan ya yi wannan bayani ne a lokacin da kwamitin majalisar dattawa kan harkokin sufuri ke bincike domin sanin gaskiyar lamarin.

Layin Dogo: Kwamitin Sufuri A Majalisar Dattawa Ya Binciki Ma’aikatar Sufuri newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
17 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 1 Dec 2018 |
No comments:
Post a Comment