Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da rage yawan kudaden da ake biya na jarabawar share fagen shiga jami’a watau JAMB da kuma jarabawar kammala makarantar Sakandire ta NECO.
Ministan ilimi Adamu Adamu, ya tabbatar da haka a hirar sa da manema labarai jim kadan bayan kammala taron majalisar zartarwa ta tarayya da mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya jagoranta.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport #NECO #JAMB #Osinbajo #DImokradiyya #GwamnatinTarayya

Romon Dimokaradiyya: Gwamnatin Tarayya Ta Rage Kudin Jarabawar JAMB Da NECO newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
12 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 1 Dec 2018 |
No comments:
Post a Comment